Telegram group: T.me/BBCNOUN [HAU204] Xaya daga cikin waxannan ba shi cikin salon sarrafa Harshe Baiti [HAU204] Adabin baka ya qunshi duka waxannan in ban da guda xaya, nemo shi Rubutaccen wasa [HAU204] Duk waxannan siffofi ne na adabin baka in ban da guda xaya. Taurari [HAU204] Wasannin tashe, wasannin ne da suka samu_________ Bayan zuwan Musulunci [HAU204] Turke a waqar baka na nufin________ Saqo [HAU204] `Qulun-qulu-fita` Gauta [HAU204] Ware bare daga cikin kayan kixan Hausawa Algaita [HAU204] Idan aka yi amfani da kalmar `Literature` ta Ingfilishi, sai a ce da can mutanen Afrika ba su da adabi. Eh haka ne [HAU204] Zaurance shi ne__________ Sauya muhallin ma`ana [HAU204] Wane nau`in kayan kixa ne Alh Mamman Shata ya yi amfani da shi? Ganga