Telegram group: T.me/BBCNOUN [HAU114] Ware bare dangane da halin xa'ar al'ummar Hausawa Taurin kai [HAU114] Wane ne Hausawa ba su yi wa aikin gayya? Gyaran rumfar zabe [HAU114] Al'adar Kabaki ta kevanta ga _________ Dafaffen abinci [HAU114] Da wa Bahaushe ya fi yin ba'a daga cikin waxannan? Mata [HAU114] Wane ne ba ya koyar da xa'a ga mutum? Kanin aboki [HAU114] Idan mace ta kasa cin abinci a gaban suruki akan ce tana da ________ Kawaici [HAU114] Wanne ne daga cikin waxannan ba ya bukatar gudunmuwa? Wanda ya gina sabon gida [HAU114] Wanne ne ba dalilin yin kyauta ba? Neman beli [HAU114] Daga cikin waxanda ciyar da su ya zama dole ga maigida akwai _________ Ya'ya [HAU114] Cin abincin da magidanta suke yi tare a al'adar Hausawa wani misali ne na _____ Haxin kai