Telegram group: T.me/BBCNOUN [HAU105] Ma`anar adabi a Hausance, ba ta wuce_________ Hikima da fasahar al`umma [HAU105] Wanne ne ya kevanta ga wasan kwaikwayo? Fitowa [HAU105] Ware bare daga waxannan Wasan `yan kama [HAU105] Makaxan Jama`a su ne? Mutane [HAU105] Daga cikin waxannan akwai guda ba siffar `take` ba ne Kirari [HAU105] Waqoqi sun samu ne a dalilin________ Farauta [HAU105] Adabi bayan zuwan Turawa shi ne? Adabin zamani [HAU105] Wasan kwaikwayo ya qunshi waxannan siffofi in ban da_____ Wasa ne da gaske [HAU105] Wane rukunin adabi ne ke zama makarantar farko na Bahaushe? Tatsuniya [HAU105] Wane rukunin adabi ne ke zama makarantar farko na Bahaushe? Karin magana